Cabbage Roll
Cabbage Roll

Hey everyone, I hope you’re having an incredible day today. Today, I’m gonna show you how to make a special dish, cabbage roll. One of my favorites food recipes. This time, I’m gonna make it a bit unique. This will be really delicious.

Cabbage Roll is one of the most well liked of recent trending foods on earth. It’s enjoyed by millions daily. It is easy, it is quick, it tastes yummy. Cabbage Roll is something which I’ve loved my whole life. They are nice and they look wonderful.

To get started with this recipe, we must prepare a few ingredients. You can have cabbage roll using 15 ingredients and 12 steps. Here is how you cook it.

The ingredients needed to make Cabbage Roll:
  1. Take 1 medium cabbage
  2. Get Flour (1 cup)
  3. Prepare Bread crumbs
  4. Get Carrot (4 mediums)
  5. Get Green pepper (1 big)
  6. Prepare Onion (2 big)
  7. Take Red pepper (2)
  8. Make ready Mint powder
  9. Make ready Spices
  10. Prepare Curry
  11. Prepare Seasoning
  12. Take Salt (pinch)
  13. Take Suger (tbspn)
  14. Get Olive oil (4 tbl spn)
  15. Take Egg (2)
Steps to make Cabbage Roll:
  1. Da farko za'a tankade flour a ajiyeta a gefe, a yayyanka albasa shima a ajiyesa gefe, a sami bread crumbs shima a ajiyesa gefe guda
  2. A yayyanka green pepper shima a ajiyesa gefe haka red pepper shi kuma a jajjaga sa a ajiye sa a gefe ko kuma shima in kinaso zaki iya yayyankawa, sai carrot shima a yayyaka a dan tafasa sama sama a ajiyesa shima gefe yasha iska
  3. Uwar gida zatasa olive oil nata ko kuma ordinary man gyadan ta a pan kaman 4 tlb spn in yayi zafi sai ki juye albasanki a ciki yadan fara soyuwa don yayi kamshi, in albasan tadan yi mituna sai a juye duka kayan hadin a ciki wadanda muka lissafo a sama a ci gaba da juyasu tareda spices din da seasoning, curry, mint powder da dan salt kadan
  4. Idan sun dan soyu sai ki kada kwai kaman guda 2 sai ki juye a ciki ta ko ina, sai ki rufe da murfi ki barsu sudan hada jikinsu ki rage wutan
  5. Idan yadan fara soyuwa sai ki bude kisa chokali mai yatsu kidan faffasa kinsan kwan zaisa su kama jikinsu, to sai kidan dagargazasu, zakiga sun dan sassake kaman yadda huto na biyu ya nuna. Daga nan sai a sauke a ajiyesa a gefe yasha iska
  6. Zaki daddaye cabbage din silla silla, a wanke sa ya wanku sai a zuba a tukunya a daura a wuta
  7. Bayan ya nuna sai ki cire wannan gum din na bayan me tauri da wuka a hankali karki taba jikin cabbage din sai ki ajiyesa akan chopping board dinki ko wani abu mai fadi sai ki dan buda sa
  8. Sai ki dauko wannan kayan hadin da kika ajiye yasha iska ki zuba a gefen cabbage din sai ki nannade sa
  9. Kota ina ki rufe har gefen
  10. Ki kawo flour dinki da kika tankade ki zuba seasonings, suger and salt, ki kwaba da ruwa amma yadanyi kauri kwabin
  11. Sai ki dau wannan nadin cabbage din ki tsoma a cikin hadin flour din ki juya sa sai ki cire kisa a cikin bread crumbs ki jujjuya ya rufe flour din sai ki cire
  12. Ki tsoma sa a mai ya soyu yadanyi ja sai ki cire a man. Masha Allah cabbage roll ya gamu sai ci, za'a iyayin breakfast dashi asha da tea ko asha ang drink of choice. Enjoyyyyy😙😙😙

So that’s going to wrap this up for this exceptional food cabbage roll recipe. Thank you very much for reading. I’m sure you will make this at home. There’s gonna be interesting food in home recipes coming up. Don’t forget to bookmark this page on your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thank you for reading. Go on get cooking!